Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE icône

3.2 by KareemTKB


Jan 30, 2024

À propos de Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE

Français

Cheikh Ahmad Sulaiman Coran mp3. Ahmed Sulaiman Dua travaille en ligne

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Cheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin veut l'application zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman coran complet na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 fonctionne avec CONNEXION INTERNET !

Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin Samun Ahmad Sulaiman complète le Coran hors ligne avec duba sauran manhajjoji sur KareemTKB. Cheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3

Tarihin Alaramma Ahmad Sulaiman Kano : Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, cheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.

Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.

Hakika veut ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.

Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu [email protected] zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.

Akwai wadansu Applications islamiques haoussa kamar haka : Cheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Ahmed Suleiman Coran complet mp3 VERSION EN LIGNE

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi partageant des groupes WhatsApp, Facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi télécharge na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka :

- Cheikh Ahmed Sulaiman Coran complet

- Ahmed Sulaiman Kano (récitateur du Saint Coran de l'État de Kano au Nigeria)

- wannan coran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full coran, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman coran hors ligne, kuma cikin wannan app din zaku samu adduar wannan malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (supplication d'achèvement du coran) . Ahmad Sulaiman Kano coran mp3

Idan an kunna wannan app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato [email protected] Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 hors ligne Yanzu haka mun kawo muku wannan update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato il est en ligne amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman complète le coran hors ligne mp3

Ahmad Ibrahim Sulaiman Coran yana bukatar Internet kafin ya fara aiki, téléchargez ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ku huta lafiya.

Quoi de neuf dans la dernière version 3.2

Last updated on Jan 30, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE mise à jour 3.2

Telechargé par

Giorgi Leonidze

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Télécharger Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE sur Google Play

Voir plus

Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Langues
Recherche en cours...
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.