Use APKPure App
Get Arewa Kasuwa old version APK for Android
Arewa Kasuwa - Application ne Na Tallata Kayan Kasuwanci Kowanne iri cikin sauki
Zaku iya amfani da wannaan application din Na Arewa Kasuwa wajan tallata kayan sana'ar ku cikin sauki.
zaku iyayin registre acikin wannan application din kyauta sannan kusa tallan abubuwan da kuke siyarwa ta yadda idan mutane suka shiga cikin application din suka ga tallan kayan da kasa zasu iya daukar lambar wayar ka, su kira ka ku hadu su sayi abinda kasa talla cikin sauki.
Last updated on Jun 16, 2024
Zaku iya sauke wannan Application din Na Arewa Kasuwa A Wayanku domin Tallata Kasuwancin ku Cikin Sauki.
Telechargé par
Vicente Dp
Nécessite Android
Android 5.0+
Catégories
Signaler
Arewa Kasuwa
1.0.3 by Arewamedia - Apps
Jun 16, 2024