Use APKPure App
Get Aure Ibada old version APK for Android
wannan mahaja tana koyar da mu mata yadda zamu komai daya shafi gidan miji
Iyaye sunada matukar tasiri a zamantakewar aure da 'ya'yansu a kowani hali da kuma yanayi.
Don haka nema a zamanin baya iyaye ne ke zabawa 'ya'yansu maza ko mata wadanda zasu aura, hakan kuma yayi matukar tasiri a wannan lokacin ganin yadda ake samun aure na mutu ka raba sabanin abubuwan da suke faruwa a yanzu.
Last updated on Mar 6, 2021
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Nécessite Android
4.2 and up
Catégories
Signaler
Aure Ibada
1.0 by SKAN_TECH_SOLLUTION
Mar 6, 2021