Dausayin Ango Da Amarya icône

1.0 by Medical Apps For Doctors


May 15, 2020

À propos de Dausayin Ango Da Amarya

Dausayin masoya na ma'aurata ko shirin aure. Girki, kwanciyar aure, nishadi etc.

Assalamu alaikum,

Ku sauke wannan manhajja ta dausayin ango da amarya domin samun abubuwa kamar haka:

1. Girki : yadda ake dafa abincin zamani na amare kala-kala sama da guda hamsin

2. Kwanciyar Aure : cikakken ilimin jima....saurin kawowa, da kuma littafin gwarzon namiji

3. NI IMA a dausayin masoya : Mace tagari, hasken ma'aurata, sirrikan maza, hadi domin mata wanda bayaninsu sai kun shiga cikin manhajjar etc

4. GYARAN JIKI : Me jego, littafin ranar aurena, yadda zaki gyara jikinki cikin sauki etc

5. NISHADIn dausayin masoya: Littafin auren zinariya, kalaman soyayya da dai sauransu

6. SAKA MEGIDA KUKA a dausayin masoya : Wannan ba sai anyi muku bayani ba..kushiga ku karanta zaku gani da kanku

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta ku bata tauraro biyar cikin wannan gida. A sauke akaranta lafiya!

Quoi de neuf dans la dernière version 1.0

Last updated on May 15, 2020

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Dausayin Ango Da Amarya mise à jour 1.0

Nécessite Android

4.1 and up

Voir plus

Dausayin Ango Da Amarya Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Recherche en cours...
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.