Hisnul Muslim - Daurawa icône

2.0 by ZaidHBB


Mar 6, 2024

À propos de Hisnul Muslim - Daurawa

Français

Saurari Karatun Littafin Hisnul tare musulmane da Cheikh Daurawa da Ahmad Sulaiman.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Hisnul Muslim - Daurawa" na kunshe da karatun Mallam Aminu Daurawa Kano na Littafin Hisnul Muslim (Garkuwan Musulmi ta Addu'o'i Daga Alkur'ani da Sunnah). Application din hors ligne ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren karatun a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.

Haka zalika Application din na dauke da littafin Hisnul Muslim fassarar Hausa dan amfanin ku na yau da kullum.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan .

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa na sauran malaman Musulunci irin su Marigayi Sheikh Jafar, ta hanyar rubuta ZaidHBB un magasin sai kuyi search, a take zaku ga kundin.

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.

Quoi de neuf dans la dernière version 2.0

Last updated on Mar 6, 2024

*New User Interface
*Performance Improvements
]*Added Sleep Timer

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Hisnul Muslim - Daurawa mise à jour 2.0

Telechargé par

Ahmed Saaed

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Télécharger Hisnul Muslim - Daurawa sur Google Play

Voir plus

Hisnul Muslim - Daurawa Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Langues
Recherche en cours...
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.