Sheikh Jafar  Adam - Umdatul A icône

2.8 by engrshams


Apr 7, 2020

À propos de Sheikh Jafar Adam - Umdatul A

Wannan app Yana Dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkam Partie 2 Jafar Sheikh

Assalamu Alaikum

Wannan app yana dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkaam Part Two 2 (1 daga cikin apps 3) na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake

App din guda uku 3 sune kamar haka:

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 1 Hors ligne Mp3

-Umdatul Ahkaam 2 - Sheikh Jafar Hors ligne Mp3

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam 3 Mp3 hors ligne

Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

Kada kuma a manta ayi note na wannnan app cinq étoiles.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam *

Un haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, un shekara ta 1962

(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin

su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Cheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai

girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Centre culturel égyptien), sannan

kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Adult Evening Classes, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primary, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , un inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma

Cheikh Ja’afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Maîtres) a Jami’ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), un Jami’ar Usman Dan Fodiyo da prend Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar, cheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam

Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa. Akwai kuma

Cheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiya, Siratun Nabawiya Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar

(Centre de documentation islamique Sheikh Ja'afar). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, un daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

Quoi de neuf dans la dernière version 2.8

Last updated on Apr 7, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Sheikh Jafar  Adam - Umdatul A mise à jour 2.8

Telechargé par

Ahmed Silver

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Sheikh Jafar Adam - Umdatul A Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Recherche en cours...
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.