Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam  icône

2.8 by engrshams


Mar 16, 2020

À propos de Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam

Wannan app Yana Dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkam Partie 1 Cheikh Jafar

Assalamou alaikoum

Wannan application yana Dauke da Sharhin Littafin Umdatul Ahkam première partie (1 dagA des applications cikin 3) na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, éclat muka ga ya DACE demande Muyi Bobette mutane zasu su saurara un saukake

App din guda Uku 3 sune kamar haka:

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkam Hors ligne 1 Mp3

-Umdatul Ahkam 2 - Cheikh Jafar Offline Mp3

-Sheikh Jafar - Umdatul Ahkam 3 mp3 hors ligne

Allah ya de Cheikh Mahmoud Adam Ja'afar ya kuma de jikansa.

Domin applications Samun de sauran na Sheikh Jafar da sauran Manyan malamai na sunna Duba (rrnapps) applications gratuites Hausa islamique Dake cikin magasin de jeu

Kada Kuma une note MANTA Ayi na wannnan app cinq étoiles.

* Tarihin Cheikh Jafar Mahmud Adam *

Un Haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, un Shekara ta 1962

(Ko da yake wani lokacin Yakan CE 1964). Marigayi Sheikh Jaafar ya fara karatunsa na allo un gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu na Ne Jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru un wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a da Arewa Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini un tsakanin

su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. soleil Bayan zo Kano ne tare da Wannan Malami nasa, un Shekara ta 1971 (1972 ko), sai Suka zauna une makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake ZÄUNE un unguwar Fagge une Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, Tuni marigayi Sheikh Jaafar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai

Girma, Wanda ya Kammala un Shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu Biyu un lokaci daya un Shekara ta 1980. Ya Shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra un cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Centre culturel égyptien), Sannan

Kuma ya shiga makarantar manya da ba ba su yi boko ta Masallaci adulte Cours du soir, Tunda un lokacin shekarunsa soleil wuce Shekaru na primaire, amma duk da haka un Wannan lokaci shi ne mafi kankanta un ajinsu. Ya Kammala wadannan makarantu un Shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi Damar shiga makarantar GATC Gwale a Shekara ta 1984, kuma ya Kammala a Shekara ta 1988. A ta Shekara 1989, MALAM ya Samis Gurbin Karatu un jami'ar musulunci ta Madinah , un INDA ya karanta Ilimin Tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya un Kammala Shekara ta 1993. Sannan kuma

Sheikh Ja'afar ya Sami dammar Kammala karatunsa na na digiri Biyu (master) un Jami'ar Musulunci, A Oundurman Soudan. Sannan Kuma, Kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na na digiri Uku, wato digiri da digirgir (PhD), une Jami'ar Usman Dan Fodiyo da prendre Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

Farko, mutumin kasar Masar, le cheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam

Nuhu un unguwar Dandago, wanda ya MALAM karanci ilimi fikihun Malikiyya da wadansu littattafai na Hadisi un gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu Sarfu da da da Balaga adab un wajensa. Akwai kuma

Cheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Jumaa na Buk, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, le soleil hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maram, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy. Kafin rasuwarsa, MALAM ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa un harshen Hausa un karkashin cibiyar

(Cheikh Ja'afar islamique Centre de documentation). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya Rasu Ranar Jumaa 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu « yan ta'adda souka kai masa, un daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba un masallacin Jumaa na Dorayi. Ya ya Rasu bar mata Biyu, da « yaya Shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai Bayan aiwatar da Wannan Kisan Gilla un kansa. Dubun-dubatar mutane ne Daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya Saka masa da Gidan Aljanna

Quoi de neuf dans la dernière version 2.8

Last updated on Mar 16, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam  mise à jour 2.8

Telechargé par

Sonia Zhan

Nécessite Android

Android 4.1+

Available on

Télécharger Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam  sur Google Play

Voir plus

Sheikh Jafar - Umdatul Ahkaam Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Recherche en cours...
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.