Siffofin Muminai-Sheikh Jafar icône

1.3 by ZaidHBB


Dec 25, 2021

À propos de Siffofin Muminai-Sheikh Jafar

Français

Saurari wa'azin Jafar malam akan Siffofn Muminani da Siffar Mace Mumina.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wannan application mai suna Siffofin Muminai-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Siffofin Muminai da Siffofin Mace Mumina. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar connexion de données kafin suyi jouant.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB un magasin sai kuyi recherche din kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi note veux app dama sauran tare da yada su un whatsapp, facebook da sauransu, don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

Quoi de neuf dans la dernière version 1.3

Last updated on Dec 25, 2021

*Bug Fixed

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Siffofin Muminai-Sheikh Jafar mise à jour 1.3

Telechargé par

Yanwei Li

Nécessite Android

Android 4.1+

Voir plus

Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Langues
Recherche en cours...
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.