Tarihin Annabi Muhammad icône

9.9 by Abrahamjr


Oct 16, 2023

À propos de Tarihin Annabi Muhammad

Cikakken Tarihin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (SAW)

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan Abdullahi (Sallallahu alaihi wa sallam).

Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan qusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alayhi wa aalihi wa sallam,

(Harshen Larabci : Abūl-Qāsim

Muhammad ibn AbdAllāh ibn Abd al-Muṭṭalib ibn Hāshim ibn Abd Manāf ibn Qusayy ibn Kilāb) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alayhi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa : Ita ce Aminatu (Aminah) 'yar Wahbi ɗan Abdul-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi yAllahu anhuma).

Alkunyarsa : Abul-Qasim, Abou Ibrahim.

Laqabinsa : Almusɗafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa : 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), an ce, 12 ga watan da aka ambata.

Wurin haihuwarsa : La Mecque.

Aikoshi : An aiko shi a Makka 27 Rajab yana ɗan shekara arba'in.

Koyarwarsa : ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba ɗaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maɗaukakiya da dokoki na adalci da ya karɓo daga wajan Allah (swt) su kuma musulmi suka karɓa daga gare shi.

Mu'ujizozinsa : Mu'ujizarsa maɗauwamiya ita ce Kur'ani amma waɗanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Kiransa : Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a ɓoye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma.

Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Yaqoqinsa : Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi ɗauki ba daɗi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune : Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab)- Khaibar- Hunaini.

Matansa : KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne : Saudatu 'yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya 'yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab 'yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna 'yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya 'yar Huyayyi ɗan Akhdabl.

‘Ya’yansa :

1-Abdallah

2-Al-Qassim

3-Ibrahim

4-Faɗima (a.s) un wani qaulin de Zainab de Ruqayya de Ummu Kulsum.

Ammominsa : su Tara (9) ne, su ‘ya’yan AbdulMuɗallib ne : Al-haris de Zubair d’Abu ɗalib de Hamza d’Al-Gaidak de Dirar Al-muqawwam d’Abou Lahab d’Abbas.

Ammominsa mata : Su shida (6) ne daga iyaye mata daban-daban su ne : Amima da Ummu Hakima da Barra da Atika da Safiyya da Arwa. Wasiyyansa goma sha biyu ne, su ne : Amirulmuminina Ali ɗan Abi ɗalib (as) da Hasan ɗan Ali da Husain ɗan Ali da Aliyyu ɗan Husaini da Muhammad ɗan Ali da Ja'afar ɗan Muhammad da Musa ɗan Ja'afar da Ali ɗan Musa da Muhammad ɗan Ali da Ali ɗan Muhammad da Alhasan ɗan Ali da Muhammad ɗan Hasan Mahadi (as).

Mai tsaron qofarsa : Anas ɗan Malik.

Mawaqinsa : Hassan ɗan Sabit, d'Abdullahi ɗan Rawahata, de Ka'abu ɗan Malik.

Mai kiran sallarsa : Bilal Al-Habashi d'Abdullahi ɗan Ummu Maktum da Sa'ad Al-kirdi.

Tambarin zobensa : Muhammadur Rasulullah

Tsawon rayuwarsa : shekaru 63.

Tsawon lokacin Annabtarsa : shekaru 23.

Tarihin wafatinsa : 28 Safar 11 H.

Wajan da ya yi wafati : Médine.

Inda aka binne shi : Madina a Masallaci Maɗaukaki Mai alfarma.

Quoi de neuf dans la dernière version 9.9

Last updated on Oct 16, 2023

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Tarihin Annabi Muhammad mise à jour 9.9

Telechargé par

Man Supber

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Télécharger Tarihin Annabi Muhammad sur Google Play

Voir plus

Tarihin Annabi Muhammad Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Recherche en cours...
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.