Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 icône

3.2 by KareemTKB


Jan 26, 2024

À propos de Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2

Français

Sheikh Ahmad Sulaiman Complete Quran MP3 OFFLINE - Partie 1 sur 2

Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman hors ligne kashi na daya. Sourate al Fatihah zuwa sourate al Kahf. Karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano.

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3. Ahmed Sulaiman complète le coran hors ligne mp3 PARTIE 1 DE 2.

Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano:

Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA) yayi masa, Ahmad Sulaiman Quran Hors ligne jin karatun sa ba tsasar ia ana jin karatun dans un duc kusan wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a kamakon irin yanda karatun à ya kasance ana jin à kasashe dabban dabban.

Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun en kano baki daya.

Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.

Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu [email protected] zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.

Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat sauran Hudub

Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai cheikh jaafar mahmud adam tafsir tun daga complet Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Suleiman Full Quran mp3 Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba dans shaa Allahu. EDIT: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) catalogue sai ku duba na KareemTKB domin samun karatun kuma dukkan apps din na tafsirin sheikh jafar din na aiki ba tare da an kun. Ahmad Sulaiman Kano coran mp3

Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi partageant dinta ta groupes whatsapp, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi téléchargeant na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- cheikh ahmed sulaiman coran complet hors ligne

- ahmed sulaiman kano (récitant le Saint Coran de l'État de Kano au Nigeria)

- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran offline, ahmed suleiman dua (Coran Completion Supplication).

Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran baya bukatar internet kafin ya fara aiki, téléchargez ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ina mai fatan zakuji dadin wannan Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 hors ligne

Idan kuma kunji dadin shi wannan app na sheikh Ahmad Sulaiman récitation du coran à ku aika zuwaga sauran yanuwa. Nagode!

Quoi de neuf dans la dernière version 3.2

Last updated on Jan 26, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 mise à jour 3.2

Telechargé par

مصطفى ابن البصره

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Télécharger Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 sur Google Play

Voir plus

Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Langues
Recherche en cours...
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.