Use APKPure App
Get Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 old version APK for Android
Karashen karatun cheikh Mahmud Jaafar Adam na Arba'una Hadith (21-49).
Partie 2 sur 2 du hadith d'Arbauna Ja'afar Mahmoud
Wannan karashen karatun cheikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith (21 - 49).
Un cikin veut le lien de téléchargement de l'application din akwai domin karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam (Arbaun Hadith 1-20).
Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google's Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb une barre de recherche domin ganin dukkan App dina.
Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam à ku rubuto min sako tayin amfani par email [email protected]
Kada ka/ki manta partage din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.
Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka :
Arbauna Hadith 1 - 20
Arbauna Hadith 21 - 49 wato wannan kenan
Cheikh Jafar Matasa Nagari
Cheikh Jafar Waazin Maulud
Cheikh Ja'afar Hakkokin Mata
Cheikh Jaafar Mace Musulmah
cheikh Ja'afar bayanin aiki Hajji da Umra
Mallam Jaafar Bayanin Jinin Haila
Da wadansu Apps din masu zuwa In shaa Allahu.
Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.
Last updated on Jan 25, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Telechargé par
Bartek Syroka
Nécessite Android
Android 4.4+
Catégories
Signaler
Arbauna Hadisi na Jafar Part 2
3.2 by KareemTKB
Jan 25, 2024