Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline icône

1.0.0 by KareemTKB


Feb 15, 2024

À propos de Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline

Tafsirin Al-Kur'ani Mai Girma na Cheikh Ja'afar Mahmud Adam - Juz Amma

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma JUZ AMMA tafseer cheikh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Karan sauti mai kyau. Terminez le Tafsir Cheikh Ja'afar Mahmud. Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

Domin sauke sheikh ja'afar mahmud adam complet tafsir me dauke da tafsirin daga suratul baqarah zuwa suratun nasi mai aiki babu bukatar data sai ku ziyarci shafin kareemtkb a yanar gizo-gizo

Tarihin Rayuwar Cheikh Jafar Mahmud Adam Kano :

Shaikh Ja'afar Mahmoud Adam un garin Daura, un shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Cheikh Ja'afar ya kammala hardar alkur'ani en 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ' Adun Rude Misra, Centre culturel égyptien), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Cours du soir pour adultes. Jafar compléter le tafsir hors ligne

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar complet coran tafsir hors ligne

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami'ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar complet tafseer hors ligne

Sannan Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Maîtres) a Jami'ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Soudan. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman et Fodiyo dake Sokoto. Tafsir par Cheikh Jafar

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai Girma. Cheikh Jafar Tafsir hors ligne

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harden Hausa a karkashin wannan cibiya (Centre de documentation islamique Cheikh Ja'afar). Cheikh Jafar Tafsir 2006

Quoi de neuf dans la dernière version 1.0.0

Last updated on Feb 15, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Chargement de la traduction...

Informations Application supplémentaires

Dernière version

Demande Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline mise à jour 1.0.0

Telechargé par

Georges Nassif

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Télécharger Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline sur Google Play

Voir plus

Jafar JUZ AMMA Tafsir Offline Captures d'écran

Charegement du commentaire...
Langues
Recherche en cours...
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Abonné avec succès!
Vous êtes maintenant souscrit à APKPure.
Abonnez-vous à APKPure
Soyez le premier à avoir accès à la sortie précoce, aux nouvelles et aux guides des meilleurs jeux et applications Android.
Non merci
S'inscrire
Succès!
Vous êtes maintenant souscrit à notre newsletter.